XtGem Forum catalog

بسم الله الر حمل الر حيم

Assalamu aleikum warahmatullahi wa barakatuhu, dukkan godiya ta tabbata ga Allah subahanahu wata'alah ubangijin sammai da kassai Wanda ya bani ilimi da damar Samar da wannan manhaja Don temakawa Yan uwa dalibai da sauran al'ummar musulmi, Ta yadda zasu dinga sauraran karatun mukaddimatul iziyya da bulugul marram wanda malam sani chediya ke gabatarwa a ranakun alhamis da juma'a.

KARATUN MUKADDIMA IZIYAKARATUN BULUGU
All Rights Reserved for Mustaphagt.xtgem.com© 2011-2018